✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Wani Alhajin Bauchi ya fado daga bene mai hawa tara a Madina

Wani Alhaji daga karamar Hukumar Ganjuwa ta Jihar Bauchi mai suna Mohammed Ibrahim Jalingo mai kimanin shekara da 60 ya fado daga bene mai hawa…

Wani Alhaji daga karamar Hukumar Ganjuwa ta Jihar Bauchi mai suna Mohammed Ibrahim Jalingo mai kimanin shekara da 60 ya fado daga bene mai hawa tara inda ya rasu bayan ya karairaye a sassan jikinsa.