A ranar 22 ga watan Satumbar 2013 ne, shahararren tsohon dan kwallon Arsenal da ke Ingila Robert Pires ya ziyarci Legas a matsayinsa na babban bako a gasar kwallon matasan Afirka da kamfanin sadarwa na Airtel ya shirya tare da hadin gwiwar kulob din Arsenal da ke Landan a birnin Legas. Pires ya halarci bikin rufe gasar ce a matsaytinsa na babban bako da kuma jakadan kulob din Arsenal.
Gasar wacce ta hada matasa maza da mata a wasanni daban-daban, a ranar ce aka yi bikin kawo karshenta inda manyan baki daga sassan duniya ciki har da Pires suka halarta.
Waiwayen Harkokin Wasanni A Shekarar 2013: Robert Pires ya ziyarci Legas
A ranar 22 ga watan Satumbar 2013 ne, shahararren tsohon dan kwallon Arsenal da ke Ingila Robert Pires ya ziyarci Legas a matsayinsa na babban…
