Shahararren dan kwallon Kamaru da yanzu haka yake bugawa kulob din Chelsea da ke Ingila, Samuel Eto’o a makon jiya ya ware zunzurutun Fam miliyan hudu, kwatankwacin Naira biliyan daya da dubu 55 inda ya sayo motocin garari hudu don jin dadin rayuwarsa.
dan kwallon, wanda ya taba lashe gwarzon dan kwallon Afirka har sau uku a jere ya ware zunzurutun Fam miliyan daya da dubu 55 kwatankwacin Naira miliyan 274 da dubu 300 wajen sayo mota kirar Bugatti beyron da tuni kamfanin ya gama kera ta kuma ya kai masa filin wasa na Chelsea mai suna Stamford Bridge da ke Ingila don gabatar da ita ga shi da sauran takwarorinsa.
Waiwayen Harkokin Wasanni A Shekarar 2013: Eto’o ya sayi motoci hudu a kan Naira Biliyan daya
Shahararren dan kwallon Kamaru da yanzu haka yake bugawa kulob din Chelsea da ke Ingila, Samuel Eto’o a makon jiya ya ware zunzurutun Fam miliyan…
