✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Hidimar aure: Wa ya fi jin jiki tsakanin dangin ango da na amarya?

Sau da yawa, iyayen yarinya kan dage ranar aure saboda ba su kammala shirye-shiryen biki ko sayen kayan daki ba. Samari da dama kan bayar…

Sau da yawa, iyayen yarinya kan dage ranar aure saboda ba su kammala shirye-shiryen biki ko sayen kayan daki ba.

Samari da dama kan bayar da uzuri cewa tsarabe-tsarabe – kama daga dukiyar aure, zuwa ga sadaki zuwa ga lefe – sun yi yawa shi ya sa suka kasa aure.

Wai shin, a tsakanin dangin amarya da na ango, wa ya fi shan wahala ko kashe kudi yayin bikin aure?

Wannan ne batun da shirin Daga Laraba ya yi nazari a kai a wannan karon.

domin saukewa danna nan
Domin Saukewa