✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Up NEPA!

Wani dan Najeriya ne ya je Ingila ya yi laifi ’yan sanda suka bi shi za su kama shi sai ya shiga wani gidan rawa.…

Wani dan Najeriya ne ya je Ingila ya yi laifi ’yan sanda suka bi shi za su kama shi sai ya shiga wani gidan rawa. Suka rasa yadda za su yi su kama shi. Ashe wani daga cikin ’yan sandan ya taba zama a Najeriya, sai ya  ce, “Kun san yadda za ku yi?” Saura suka ce “A’a.” Ya ce, “A kashe wutar lantarkin gidan rawar.” Sai aka kashe. Bayan kamar minti uku ya ce a kunna, ana kunnawa sai wannan dan Najeriya ya ce, “Up NEPA!” Sai dan sandan nan ya ce, “Ga shi can, ku kama shi.
Daga 09092969381