Janar Sani Abacha shi ne shugaban mulkin sojin Najeriya da ya yi ƙaurin suna kan mulkin kama-karya, keta haƙƙin bil Adama da kuma cin hanci da rashawa.
Kodayake ya samar da ayyukan cigaban al’umma musamamn ɓangaren kiwon lafiya, ilimi, da kuma kyautata sufuri.
- Tuna Baya: Tarihin Chief Ernest Shonekan
- Tuna Baya: Tarihin Janar Ibrahim Babangida
- Abin da ya faru a Fadar Shugaban Kasa ranar da Abacha ya rasu
Al’ummar Najeriya sun fara saninsa ne kan gwanancewarsa wurin juyin mulki domin duk wani juyin mulki da ya yi nasara a tarihin Najeriya da Sani Abacha cikinsa.
Ya mulki Najeriya tsawon shekaru biyar kafin ya rasu a lokacin da yake shirin rikiɗewa daga soja zuwa farar hula.
Domin samun cikakken tarihin Janar Sani Abacha latsa nan: