✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Tsohuwar Sarauniyar Kyau ta rasu

Tsohuwar sarauniyar kyau a Najeriya Ibidun Ighodalo ta rasu. Ibidun Igahodalo wadda ta shahara a fannin kasuwanci a Legas kuma take auren Babban Faston Cocin…

Tsohuwar sarauniyar kyau a Najeriya Ibidun Ighodalo ta rasu.

Ibidun Igahodalo wadda ta shahara a fannin kasuwanci a Legas kuma take auren Babban Faston Cocin Tiriniti ta Legas ta rasu ne a garin Fatakwal babban birnin jihar Ribas a ranar Lahadi 14 ga watan Yuni.

Rahotanni sun ce tsohuwar sarauniyar kyan ta rasu ne sakamakon ciwon zuciya a lokacin da take barci.

%d bloggers like this: