✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Tsohon Na’ibin Sufeto Janar ya bukaci Alhazai su yi wa kasar nan addu’a

Tsohon Na’ibin Sufeto Janar na ’Yan sandan Najeriya,  Alhaji Uba Bala Ringim ya bukaci maniyyatan Jihar Jigawa da na kasa baki daya su yi wa…

Tsohon Na’ibin Sufeto Janar na ’Yan sandan Najeriya,  Alhaji Uba Bala Ringim ya bukaci maniyyatan Jihar Jigawa da na kasa baki daya su yi wa kasar nan addu’ar neman zaman lafiya a lokacin da suke kasa Mai tsarki