✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Tsarin tekunan duniya da abubuwan da ke cikinsu (2)

Marhala ta uku ta samu ne sanadiyyar bayyana da yaduwar hanyoyi da na’urorin sadarwa na zamani.  Wannan, kamar sauran dalilan baya, shi ma ya haifar…

Marhala ta uku ta samu ne sanadiyyar bayyana da yaduwar hanyoyi da na’urorin sadarwa na zamani.  Wannan, kamar sauran dalilan baya, shi ma ya haifar da samuwar kasashe da manyan kamfanonin sadarwa na duniya wajen bisne manyan wayoyin sadarwa na zamani masu suna “Fiber Optics,” don samar da tsarin sadarwa mai inganci tsakanin nahiyoyin duniya baki daya.