Dangane da daraja da nau’i, haske ya kasu zuwa kashi biyar. Wannan rabe-rabe ya ta’allaka ne da yanayin kima da launi, da bayyana – ana iya gani ko a’a – da kuma tsarin da suke samuwa. Wannan har wa yau ya ta’allaka ne da tsarin gudun haske da maimaituwarsa.
Tsarin fasahar sadarwar rediyo a kimiyyance (2)
Dangane da daraja da nau’i, haske ya kasu zuwa kashi biyar. Wannan rabe-rabe ya ta’allaka ne da yanayin kima da launi, da bayyana – ana…
