Shahrarren tsohon dan kwallon kulob din Arsenal da ke Ingila Thierry Henry ya shirya tsaf don zama kocin kulob din a karshen kakar wasa ta bana. Tsohon dan kwallon mai kimanin shekara 38 tuni ya kammala karatun zama koci inda ya samu lasisi daga Hukumar shirya kwallo ta Nahiyar Turai (UEFA).
Thierry Henry zai zama kocin Arsenal
Shahrarren tsohon dan kwallon kulob din Arsenal da ke Ingila Thierry Henry ya shirya tsaf don zama kocin kulob din a karshen kakar wasa ta…