✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Taurarin Zamani: Zikirullahi Alaka

Ya ce duk da haka, kada abokan sana'arsa su damu da irin kallon da ake musu na masu bata tarbiyya.

Jarumin Kannywood Zikirullahi Abubakar ya bayyana wa shirin Taurarin Zamani na Aminiya damuwarsa kan yadda wasu ke wa ‘yan masana’antar kallon jahilai.

Game da zargin bata tarbiyya a Kannywood kuwa, Zikirullahi ya ce wadanda ake gani a haka, da ma tun daga gidan iyayensu a lalcensu suke, don haka ba a masana’antar suka lalace ba.

Amma ya ce duk da haka, kada abokan sana’arsa su damu da irin kallon da ake musu na masu bata tarbiyya.