✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Taurarin Zamani: Mai Nasara Abdulsalam (Malam Kabiru Makaho)

Jarumin ya ce fim ne ya sa ake masa kallon mai son abun duniya.

Malam Kabiru Makaho na cikin shirin ‘Dadin Kowa’ na tashar Arewa24 ya ce taka rawar makaho ta ja masa zagi a wajen wasu.

Ya ce yawan masu kallo suna masa kallon mai son kudi da kuma kankamo, wanda ya ce a zahiri ba haka halinsa yake ba.