✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Taurarin Zamani: Alhassan Kwalle (Bakin Wake)

Bakin Wake ya ce a yakan ji ba dadi idan aka kira shi domin tsaya wa wani wanda ya aikata ba daidai ba a masana'antar.

Alhassan Kwalle wanda aka fi sani ‘Bakin Wake’ ya ce yana shiga damuwa a duk lokacin da wasu suka yi amfani da rigar Kannywood wajen bata musu suna.

Bakin Wake ya ce a yakan ji ba dadi idan aka kira shi domin tsaya wa wani wanda ya aikata ba daidai ba a masana’antar.

Amma ya ce duk da haka, matukar yana numfashi a doron kasa ba zai daina harkar fim din Hausa ba.