✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Takaitattun labaran Aminiya

Ku latsa nan don kallon takaitattun labaran

Hukumar Yaki da Fasakwauri ta Kasa reshen Jihar Neja da Kogi, sun kama kunshin Tabarar Wiwi mai nauyin kilogram 253 a hanyar Abuja zuwa Lakwaja.

Hukumar ta ce, a kiyasce kudin kayan da ta kama din ya kai Naira miliyan 20.6.

Domin kallon takaitattun labaran Aminiya na yau, latsa nan:

%d bloggers like this: