Shugabannin kungiyar sun ki amincewa jama'a na tara kudade domin biya wa kungiyar bukatun da suka sa ta shiga yajin aiki.