Cikin mutum miliyan 133 da aka gano suna fama da talaucin, miliyan 86 daga Arewa suke, miliyan 47 kuma a Kudu