Tsohon gwamnan ya ce ya yi nazari kan yin murabus daga matsayin minista don ciyar da al'ummarsa gaba.