Majalisar ta bukaci hukumar soji da ta shari'a da su yi biciken kwakwaf don hukunta wadanda aka kama da laifin kisan Sheikh Goni Aisami