Fararen hula akalla 18 ne masu tayar da kayar baya suka yi wa kisan gilla a yankin Tillaberi da ke Yammacin kasar Jamhuriyar Nijar. …