Karin ’yan Najeriya 130 daga cikin wadanda suka makale baan barkewar yaki a kasar Sudan sun sauka a Abuja a yammacin ranar Juma'a.