Hukuncin na zuwa ne a daidai lokacin da Gwamna Bala Mohammed ke shirin gabatar wa majalisar kasafin kudin jihar na badi.