Rundunar ’yan sanda a jihar Nassarawa ta hori jam’iyyun siyasa da magoya bayansu da su guji tayar da tarzoma gabanin zaman kotun daukaka kara kan…