Aminiya za ta kawo muku rahotanni na musamman kan batutuwan da suka shafi ’ya’ya mata tun daga haihuwarsu zuwa zamansu manya.