Babbar Kotun Tarayya ta ba da belin wasu dillalai kan zargin shigo da jabun magunguna daga kasar waje da nufin sayawa a Kano.