Farashin Dala ya yi faduwar bakar tasa a kasuwar bayan fage bayan matakin da Bankin CBN ya dauka a kan farashin canji