✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Saukar Farashin Hatsi Ba Za Ta Dore Ba —Masani

Mece ce alakar canjin Dala da farashi hatsi ko sauran kayan masarufi a Najeriya?

More Podcasts

Domin saukewa latsa nan 

Yawanci idan farashin hatsi ko sauran kayan masarufi ya tashi ko ya sauka a Najeriya, akan alakanta shi da yanayin farashin canjin Dala.

Shin komai ne ake saya da Dala, kuma komai ne canjin Dala ke shafa a Najeriya?

NAJERIYA A YAU: Irin Asarar Da Aka Yi A Gobarar Kasuwar Badume

DAGA LARABA: Yadda Yi Wa Kananan Yara Fyade Ya Yadu A Arewacin Najeriya

Mun tattauna da manoma, ’yan kasuwa da masana kan wannan batu.