An ci gaba da tarzoma a birnin Los Angeles da ke Jihar California bayan zanga-zangar da ta barke sakamakon kamen bakin haure.