An kama shi bayan yunƙurin yi wa wani mai sana’ar acaba fashi da bindigar bogin suna tsaka da tafiya a babur dinsa.