✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Surukar mataimakin shugaban kasa ta rasu

Mahaifiyarsa matar mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ta riga mu Gidan Gaskiya. Hajiya Hajiya Maryam Abubakar Albashir, wadda ta rasu, ita ace mahaifiyar matar Shettima,…

Mahaifiyarsa matar mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ta riga mu Gidan Gaskiya.

Hajiya Hajiya Maryam Abubakar Albashir, wadda ta rasu, ita ace mahaifiyar matar Shettima, Nana.

Za a yi jana’izarta ne a gidanta da ke titin Club Road a Kano da misalin karfe 2 na rana a ranar Litinin.