✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Shugaba Jonathan ya nemi sabuwar Cif Joji ta tsarkake harkar shari’a a Najeriya

Shugaba Jonathan ya nemi sabuwar Cif Jojin Najeriya, Maryam Aloma Mukhtar ta tsarkake harkar shari’a a Najeriya.

Shugaba Jonathan ya nemi sabuwar Cif Jojin Najeriya, Maryam Aloma Mukhtar ta tsarkake harkar shari’a a Najeriya.