✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Shugaba Buhari ya isa Jihar Zamfara

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya isa Jihar Zamfara domin ziyara a yau ranar Alhamis domin jajanta wa jihar bisa fama da matsalolin rashin da suke…

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya isa Jihar Zamfara domin ziyara a yau ranar Alhamis domin jajanta wa jihar bisa fama da matsalolin rashin da suke fuskanta.

Idan ba a manta, kwanakin baya fadar Shugaban Kasar ta fitar da sanarwar cewa Shugaba Buhari zai ziyarci jihohin da suke fama da matsalolin tsaro.

Sannan kuma a makon jiya, ya ziyarci jihohin Taraba da Binuwe da Yobe.