✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Shekarau ya jingine mukamin dan Majalisar Sarkin Kano

Tsohon Gwamnan Jihar Kano Malam Ibrahim Shekarau ya jingine kujerarsa a Majalisar Sarkin Kano, kamar yadda ya fada a wata takarda da ya rubuta wa…

Tsohon Gwamnan Jihar Kano Malam Ibrahim Shekarau ya jingine kujerarsa a Majalisar Sarkin Kano, kamar yadda ya fada a wata takarda da ya rubuta wa majalisar.