✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Sheikh Yahaya Jingir ya gina Makarantar Haddar Alkur’ani a garin Jingir

Shugaban Majalisar Malamai ta kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa, Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir, ya bude Makarantar Haddar Alkur’ani, mai ajujuwa…

Shugaban Majalisar Malamai ta kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa, Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir, ya bude Makarantar Haddar Alkur’ani, mai ajujuwa biyar da ya gina kan Naira miliyan bakwai