✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Shanuna nake tunawa

Wani Bafulatani ne ya biya kudin zuwa Hajji. An gama shirya komai har ya shiga jirgi, can sai aka ga ya fito, ya samu wuri…

Wani Bafulatani ne ya biya kudin zuwa Hajji. An gama shirya komai har ya shiga jirgi, can sai aka ga ya fito, ya samu wuri ya zauna ya buga uban tagumi. Aka ce masa ko lafiya? Sai ya ce: “Wallahi shanuna nake tunawa!”