Sashin Hausa na gidan rediyon BBC ya kaddamar da gasar rubuta takaitattun labarai da harshen Hausa ga mata inda zai ba zakarun gasar kyaututtukan lambar yabo.
Sashin Hausa na BBC ya kaddamar da gasar rubutu ta mata
Sashin Hausa na gidan rediyon BBC ya kaddamar da gasar rubuta takaitattun labarai da harshen Hausa ga mata inda zai ba zakarun gasar kyaututtukan lambar…