✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Santin taliya

Wasu abokai ne suna jin yunwa, sai suka tafi teburin mai dafa taliyar indomi, aka dafa musu. Suna tsakiyar cin taliyar sai daya ya girgiza…

Wasu abokai ne suna jin yunwa, sai suka tafi teburin mai dafa taliyar indomi, aka dafa musu. Suna tsakiyar cin taliyar sai daya ya girgiza kai ya ce: “Kai, gaskiya gwamnatin Najeriya ba ta da dabara, wai yanzu a ce duk kasar nan babu mai kamfanin taliya sai dangote?”
Daga Aminatu Ahmad Katsina, 07031510563