✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Sanatoci sun yi kira ga gwamnati akan karancin man fetur

A yau Alhamis majalisar dattawa ta bukaci gwamnatin tarayya da ta sasanta masu dakon man fetur don kawo karshen biyan kudin tallafin da aka cire.…

A yau Alhamis majalisar dattawa ta bukaci gwamnatin tarayya da ta sasanta masu dakon man fetur don kawo karshen biyan kudin tallafin da aka cire.

Sanatocin sun yi kiran gaggawan ne tare da wasu hukumomin da ke da alaka a harkar don tabbatar da biyan kudin tallafin da sauran kudaden da majalisar ta amince a biya.

Sanatocin sun kuma bukaci kungiyar masu dakon man fetur din da su janye shirin su na fara yajin aiki, gwamnati zata dauki mataki akan lamarin.