A safiyar yau ne aka samu labarin cewa Allah Ya yi wa Sanata Mustapha Bukar (Madawakin Daura) rasuwa.
Sanata Mustapha shi ne sanata mai wakiltan shiyar Daura a Majalisar Dattijan Najeriya, kuma ya rasu ne bayan gajeriyar jinya da ya yi.
Allah Ya jikansa ya kuma gafarta masa.