✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Sallar Basakkwace

Wani Basakkwace ne ya bi jam’in Sallar Isha’i, ana cikin Sallah sai ya dauko goro ya gutsura, yana taunawa kurus-kurus! Bayan an kammala Sallar, sai…

Wani Basakkwace ne ya bi jam’in Sallar Isha’i, ana cikin Sallah sai ya dauko goro ya gutsura, yana taunawa kurus-kurus! Bayan an kammala Sallar, sai aka ce masa: “Haba dan Sakkwato, yaya ana Sallah kai kuma kana cin goro?” Sai ya ce: “Tun da ba ni ka karatu ba, laifi na yi don na tamna goro?”
Daga Surayya Nasir Kano, 08166238930