✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Sakonnin Barka Da Sallah Daga Gizagawan Zumunci

Gargadi: Ya ku Gizagawan Zumunci da ma sauran al’umma, musamman wadanda ake buga lambobin wayarsu a jaridar nan ta Aminiya, ku yi hankali da wasu…

Gargadi: Ya ku Gizagawan Zumunci da ma sauran al’umma, musamman wadanda ake buga lambobin wayarsu a jaridar nan ta Aminiya, ku yi hankali da wasu ’yan damfara, suna kiran mutane da nufin yi musu damfara.