✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Sace sandar majalisa: ‘Yan sanda sun kama Sanata Omo-Agege

‘Yan sanda sun kama Sanata Ovie Omo-Agege wanda ake zargi da jagorantar wasu gungun mutum biyar domin sace sandar majalisar da safiyar yau. An kama…

‘Yan sanda sun kama Sanata Ovie Omo-Agege wanda ake zargi da jagorantar wasu gungun mutum biyar domin sace sandar majalisar da safiyar yau.

An kama Omo-Agege ne da misalin karfe 1.50 bayan an kammala zaman yau.