✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Ruwa ya tafi da wasu yara biyu a Ikko

Wata mata mai suna Taiwo Saka, mai shekaru 26 ta bayyana yadda ruwan sama ya tafi da danta Ayemide, mai kimanin shekaru biyar, a karshen…

Wata mata mai suna Taiwo Saka, mai shekaru 26 ta bayyana yadda ruwan sama ya tafi da danta Ayemide, mai kimanin shekaru biyar, a karshen makon da ya gabata.