✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Rashin tsaro ruwan dare ne gama duniya, Inji IBB

Tsohon shugaban mulkin soja, Ibrahim Badamasi Babangida ya ce rashin tsaro da kalubalen tattalin arziki ta zama ruwan-dare -gama- duniya ba Najeriya kadai ya shafa…

Tsohon shugaban mulkin soja, Ibrahim Badamasi Babangida ya ce rashin tsaro da kalubalen tattalin arziki ta zama ruwan-dare -gama- duniya ba Najeriya kadai ya shafa ba.