✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ramadan: Babbar Tafiya!

A Litinin da ta gabata ce al’ummar Musulmi muka tashi da ibadar Azumin watan Ramadan, xaya daga cikin shika-shikan Musulunci. Girma da muhimmancin da ke…

A Litinin da ta gabata ce al’ummar Musulmi muka tashi da ibadar Azumin watan Ramadan, xaya daga cikin shika-shikan Musulunci. Girma da muhimmancin da ke tattare da wannan ibada, dalili ke nan Bashir Malumfashi ya rubuta wannan gajeruwar waqa: