✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Rahoton Ribadu ya jawo cece-kuce

Rahoton kwamitin Malam Nuhu Ribadu kan satar kudin shigar da ake samu daga man fetur wanda ya mika shi ga Shugaban kasa Goodluck Jonathan a…

Rahoton kwamitin Malam Nuhu Ribadu kan satar kudin shigar da ake samu daga man fetur wanda ya mika shi ga Shugaban kasa Goodluck Jonathan a ranar Juma’ar da ta gabata ya jawo cece-kuce.