✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Pepsi ya fito da kwalbar 40cl a kan N100 a Kano

Ali Nuhu da Nafisa Abdullahi sun gabatar da sabuwar kwalbar Pepsi 40cl kan N100 a Kano.

Lemon Pepsi ya fito a cikin sabon kwalba mai girman 40cl PET a kasuwannin birnin Kano a kan N100 kacal.

Albishirinku Kanawa! Shahararren jarumin Kannywood, Ali Nuhu da jaruma Nafisa Abdullahi tare da kamfanin Pepsi ke gabatar muku da sabuwar kwalbar mai girman 40cl domin bai wa jama’ar Kano damar more kudinsu da dandanon lemon Pepsi mai wartsakarwa a kan N100 kacal.

Bayan haka, muna muku gaisuwar ban girma gami da jinjina ta musamman da cewa “Ranku ya dade mutanen Kano.”

Sabuwar kwalbar — a kan farashin Naira 100 kacal — za ta tabbatar da jama’ar Kano masu daraja sun kasance a koyaushe cikin wartsakewa da  wannan abin sha mai dandano na musamman da kuma araha.

Wannan ne ya sa Pepsi ke yi wa sauran nau’ukan abin sha na Cola fintinkau tare da kasancewa na farko wajen samar da irin wannan kwalbar a Najeriya.

“Ranku ya dade Mutanen Kano.”

Je ka shago mafi kusa da kai don kai ma ka more!!

Domin karin bayani a bibiyi shafin @Pepsi_Naija a kan Instagram da kuma Facebook.