✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Obasanjo ya kada kuri’arsa a Abeokuta

Obasanjo ya yi zabensa Gundumar Olumi, a garin Sokori, da ke Karamar Hukumar Abeokuta.

Tsohon Shugaban Kasa, Olusegun Obasanjo ya kada kuri’arsa a mazabarsa da ke Abeokuta, Jihar Ogun.

Ya yi zabensa ne a rumfa mai lamba 22, Gundumar Olumi da ke garin Sokori, a Karamar Hukumar Abeokuta.

Karin bayani na tafe.