✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Nura M. Inuwa ya sanya wa ‘yarsa suna Aisha

Fitaccen mawakin Kannywood, Nura M. Inuwa ya sanya wa diyarsa suna Aisha. Mawakin ne ya wallafa hakan a shafinsa na kafar sadarwar twitter mai suna…

Fitaccen mawakin Kannywood, Nura M. Inuwa ya sanya wa diyarsa suna Aisha.

Mawakin ne ya wallafa hakan a shafinsa na kafar sadarwar twitter mai suna @nura_m_inuwa cewa:  

“A’sha M. Inuwa (Farra) ta na muku fatan alkhairi da godiya bisa addu’oinku.