✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NDLEA ta cafke mutum 24 a Bayelsa

Hukumar yaki da masu tu’ammali da miyagun kwayoyi da fataucinsu shiyyar Jihar Bayelsa, ta yi katarin kama wasu hamshakan masu fataucin miyagun kwayoyi su 24…

Hukumar yaki da masu tu’ammali da miyagun kwayoyi da fataucinsu shiyyar Jihar Bayelsa, ta yi katarin kama wasu hamshakan masu fataucin miyagun kwayoyi su 24 a Bayelsa, babban birnin jihar bayan da ta dade da baza komarta, tana nemansu ruwa a jallo.